Jigawa Online News | Labaran Jigawa
🗓️ Talata, 6 Oktoba 2026 • Labaran Jigawa a kullum

Jigawa Online News

Gidan labaran Jihar Jigawa
⚡ SABON LABARI
Ku kasance tare da Jigawa Online News domin samun sabbin labarai daga kananan hukumomi 27 na Jihar Jigawa.
Jaridu da labarai
LABARAI

Jigawa Online News: Sabbin labarai daga sassan Jihar Jigawa

Jigawa • Yau, 10:30 na safe
Siyasa
SIYASA

Sabbin abubuwa a fagen siyasar Jigawa

Sa'o'i 2 da suka wuce
Ci gaban gari
RUWASA

Rahoto kan ayyukan raya karkara da birane

Sa'o'i 4 da suka wuce
Labaran yau
LABARAI

Abubuwan da suka fi daukar hankali yau

Jiya

Sabbin Labarai

Duba duka →
News
JIGAWA

Sabbin abubuwan da ke faruwa a fadin Jihar Jigawa

Rahoto na musamman daga sassan jihar.

Yau • 09:15
Community
AL'UMMA

Engr. Sidi foundation. Al'umma sun bayyana ra'ayinsu kan ci gaban yankinsu

Labari da bayanai daga jama'a.

Yau • 08:40
Office
HARKOKIN JIHA

Sabbin shirye-shiryen bunkasa ayyukan jama'a

Bayani kan shirye-shiryen ci gaba.

Jiya • 17:20
Technology
FASAHAR ZAMANI

Fasaha na taimakawa wajen yada labarai cikin sauri

Yadda kafafen zamani ke sauya aikin jarida.

Jiya • 15:05

🚰 Labaran Ruwasa

Duba duka →
Noma
RUWASA

Rahotanni daga manoma da al'ummomin karkara

Bayanan rayuwar jama'a da ayyukan karkara.

Ruwa
RUWA

Rahoto kan samun ruwa da muhalli a Jigawa

Labaran da suka shafi ruwa, muhalli da tsafta.

🏛️ Siyasar Jigawa

Duba duka →
Politics
SIYASA

Sabbin bayanai daga fagen siyasar Jihar Jigawa

Rahotanni da sharhi kan harkokin siyasa.

Meeting
SIYASA

Abubuwan da ke faruwa a jam'iyyu da al'umma

Sabbin labarai da bayanai masu muhimmanci.

📸 Hotuna

Duba gallery →

📱 Sada Zumunta

JIGAWA ONLINE NEWS

Tuesday, 13 October 2026

DR. KASHIFU INUWA ABDULLAHI: THE MAN TURNING NIGERIA’S DIGITAL AMBITIONS INTO REAL OPPORTUNITIES.

From Digital Skills to Youth Empowerment: Exploring the Impact of NITDA Under His Leadership. 
By Hassan Bahaushe Gombe... 

Nigeria’s digital transformation requires vision, commitment, and leadership that places people at the centre of technological development. One of the individuals contributing to this national ambition is Dr. Kashifu Inuwa Abdullahi, CCIE, Director-General of the National Information Technology Development Agency (NITDA).

Through initiatives focused on digital literacy, technical talent development, artificial intelligence, and innovation, NITDA is working to equip Nigerians with the knowledge and skills needed to participate in the modern digital economy.

1. Digital Skills Development

Through the 3 Million Technical Talent (3MTT) programme, efforts are being made to develop a skilled Nigerian workforce capable of contributing to the technology sector.

2. Digital Literacy for All

The Digital Literacy for All (DL4ALL) initiative aims to expand digital knowledge and help Nigerians acquire essential skills for the digital age.

3. Artificial Intelligence Awareness

Promoting awareness and capacity building in artificial intelligence can help Nigerians understand emerging technologies and explore new opportunities.

4. Cybersecurity Education

Developing cybersecurity knowledge helps prepare citizens and professionals to recognise digital threats and contribute to a safer online environment.

5. Youth Empowerment Through Technology

Digital skills can give young Nigerians additional pathways towards employment, freelancing, entrepreneurship, and innovation.

6. Support for Technology Start-ups

A stronger technology ecosystem can encourage innovators and entrepreneurs to develop solutions to Nigerian problems and create economic opportunities.

7. Digital Transformation of Public Services

The promotion of digital technologies can help public institutions improve service delivery, efficiency, and accessibility.

8. Digital Literacy in Schools

Expanding digital knowledge among students can help prepare the next generation for a technology-driven world.

9. Development of Nigeria’s Technology Ecosystem

Initiatives that strengthen technical expertise and innovation can contribute to Nigeria's ambition to become a competitive participant in the global digital economy.

10. Promotion of Local Innovation

Encouraging Nigerians to develop homegrown technological solutions can help address local challenges and reduce dependence on imported solutions.


 THE BIGGER PICTURE

The real value of digital transformation lies not simply in the programmes announced, but in the opportunities they create for citizens.

Every Nigerian who gains a useful skill, every entrepreneur who discovers a new opportunity, and every innovator who develops a practical solution represents the kind of progress the country needs.

As these initiatives continue, transparency, measurable outcomes, and wider access will remain essential to ensuring that ordinary Nigerians benefit from technological development.

Dr. Kashifu Inuwa Abdullahi 's leadership at NITDA is part of Nigeria’s continuing effort to build a digitally skilled population and strengthen its technology sector.

The future belongs to nations that prepare their people for it. Nigeria’s digital future must be built on knowledge, innovation, opportunity, and inclusion.

Jigawa Online News 

13/10/2026 


ENGR ABUBAKAR SIDI FOUNDATION

A ranar Asabat 10/10/2026, ne shugaban wannan foundation mai suna a sama MD RUWASA Engr Abubakar Sidi ya yi zama na musamman da wakilan mazabu na wannan foundation na karamar hukumar Hadejia. Wannan zaman ya maida hankali ne wajen ganin ya za'a taimaki rayuwar matasan mu, Musamman wajen harkar Makaranta da karatun su. 

Wannan foundation zai kuma maida hankali wajen Yaki da Siyasar Daba da Ta'ammali da miyagun kwayoyi (Kayan Maye). An kafa kwamiti don zakulo matasa da mata da Dattijai da suke bukatar tallafi, ko na karatu ko sana'a da sauransu don magance matsalolin shaye shaye da rashin aikin yi yake kawo shi. Wannan zama ya samu saka Albarka daga Shugaban karamar hukumar Hadejia Hon Yaro Abba Ari tare da Shugaban Jam'iyyar Apc na karamar hukumar Hadejia Alhaji Muhammadu Dan Azumi (Gwagwarmaya). 

Wannan zama ya faru ne gabannin Babban zabe na kasa da yake tunkarar mu. Daga karshe muna kara jinjina ga wannan hazikin matashi da Allah ya Albarkace mu dashi. Jama'a sun yi kira ga masu rike da mukaman siyasa da ma'aikatan gwamnati da su yi koyi da hali irin na Engr. Abubakar Sidi. 


Wakilin mu na Jigawa Online reshen Masarautar Hadejia wato Lamara Saraki ya halarci wannan taro, inda ya aiko mana da wannan rahoto. 

Muna kara adu'ar Allah ya karo masa damomi na Alkairi dan cigaba da tallafawa rayiwar matasan mu.

Jigawa Online News 

12/10/2026 

Friday, 9 October 2026

Muhimman Bayanai Kan Tsarin Tsangaya a Jigawa:

 A satin da ya gabata ne hukumar Ilmin Tsangaya ta jihar jigawa karkashin jagorancin Dr. Abubakar Maje ta raba kayan makaranta da magunguna ga Dalibai sama da dubu biyu... 

justify;">

• Kididdigar Makarantu da Yara: Jihar Jigawa tana da makarantun Tsangaya da na Alkur'ani fiye da 4,000 zuwa 5,481, wadanda ke da yara fiye da 1.3 milijan.


• Shirin "Almajiri Begging-Free Zone": Wannan shiri na da nufin ciro yara daga zirga-zirga da bara a kan titi, inda aka shigar da yara kimanin 2,000 zuwa cikin tsarin karatu tare da tanada musu abinci da wurin kwana.


• Manyan Makarantu (Mega Tsangaya Schools): Gwamnati na gina manyan makarantun Tsangaya guda uku (3) a yankunan Dutse, Kafin Hausa, da Ringim, kowacce tana da karfin daukar yara 1,500.


• Kula da Makarantu: Jihar tana da:

 • Makarantun Tsangaya na gargajiya: 5,481+

 • Makarantun Tsangaya da aka hada da boko (Integrated): 130

 • Makarantun Tsangaya na zamani (Modern): 7

 •

Manyan Makarantun Tsangaya (Mega): 3

• Aikin Malami (J-Tsangaya Programme): A watan Agusta 2026, Hukumar Kula da Ilimin Tsangaya ta Jihar Jigawa (JSTEB) ta gudanar da jarrabawar CBT don daukar sabbin malamai 500 don koyar da darussan boko da na Alkur'ani a wadannan makarantu.